Eid-el-Kabir 2020: Hotunan yadda fitattun mutane suka yi Sallar Idi a Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari da mai dakinsa Aisha da kuma 'ya'ya da surukansa bayan Sallar Idi

Asalin hoton, Twitter/@bashirahmad

Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari da mai dakinsa Aisha da kuma 'ya'ya da surukansa bayan Sallar Idi
An wallafa
Shugaban majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila lokacin da yake yanka dabbarsa ta layya

Asalin hoton, Twitter/@femigbaja

Bayanan hoto, Shugaban majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila lokacin da yake yanka dabbarsa ta layya
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero lokacin da suke gudanar da sallar Idi...

Asalin hoton, Twitter/@dawisu

Bayanan hoto, Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero lokacin da suke gudanar da sallar Idi...
Gwamnan Borno Babagana Zulum (dama) da mutumin da ya gada Sanata Kasshim Shettima a filin Idi da ke Maiduguri babban birnin jihar.

Asalin hoton, Twitter/@GovBorno

Bayanan hoto, Gwamnan Borno Babagana Zulum (dama) da mutumin da ya gada Sanata Kasshim Shettima a filin Idi da ke Maiduguri babban birnin jihar.
Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami lokacin da yake gyara naman layyarsa....

Asalin hoton, Twitter/@DrIsaPantami

Bayanan hoto, Ministan Sadarwa Isa Ali Pantami lokacin da yake gyara naman layyarsa....
Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya jagoranci Sallar Idi a birnin Lagos da ke kudancin Najeriya...

Asalin hoton, Instagram/Maigaskiya

Bayanan hoto, Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya jagoranci Sallar Idi a birnin Lagos da ke kudancin Najeriya...
Gwamnan Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da Sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar na III lokacin sallar Idi a birnin Gombe

Asalin hoton, Twitter/@Gombe_Emirate

Bayanan hoto, Gwamnan Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da Sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar na III lokacin sallar Idi a birnin Gombe