Eid-Al-Fitr: Hotunan yadda wasu fitattun 'yan Najeriya suka yi bikin Sallah

Shugaba Muhammadu Buhari da iyalinsa

Asalin hoton, Twitter/@BashirAhmaad

Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhari da iyalinsa
An wallafa
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno da wasu jami'an gwamnati a masallacin Idi da ke Maiduguri ranar Lahadi

Asalin hoton, Twitter/@GovBorno

Bayanan hoto, Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno da Shehun Borno tare da wasu jami'an gwamnati a masallacin Idi da ke Maiduguri ranar Lahadi
Gwamna Abdullahi Uamar Ganduje da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a filin Idi

Asalin hoton, Twitter/@dawisu

Bayanan hoto, Gwamna Abdullahi Uamar Ganduje da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a filin Idi
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu (dama) lokacin da ya kai wa mataimakinsa Hamzat Obafemi gaisuwar karamar Sallah.

Asalin hoton, Twitter/@drobafemihamzat

Bayanan hoto, Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu (dama) lokacin da ya kai wa mataimakinsa Hamzat Obafemi gaisuwar karamar Sallah ranar Lahadi
Jarumin dan sanda Abba Kyari da iyalinsa

Asalin hoton, zahradeen_sani_owner

Bayanan hoto, Jarumin dan sanda Abba Kyari da iyalinsa
Fitaccen dan kwallon kafa Ahmed Musa da dansa

Asalin hoton, Istagram/ahmedmusa718

Bayanan hoto, Fitaccen dan kwallon kafa Ahmed Musa da dansa