Coronavirus: Hotunan yadda aka yi buda bakin farko na azumin 2020

An wallafa

Ga wasu zababbun hotuna daga wasu birane na duniya na yadda aka yi bude-baki na azumin farko a shekarar 2020.

Sai dai azumin na bana ya zo ne cikin dokar kulle saboada annobar cutar korona.

Dukkan hotunan mallakar Getty Images ne