Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Coronavirus: Yadda annobar ta mayar da biranen duniya kufai
An wallafa
Barkewar annobar coronavirus ya sa tituna da wuraren taruwar jama'a a wasu manyan biranen duniya sun zama fayau a duniya, ko dai saboda umarnin gwamnatoci ko kuma saboda daukar matakan kariya da mutane ke yi.
Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka