Bayanan hoto, Mutane sun yi cirko-cirko suna jiran mota a kasan wata gada a Legas.
An wallafa
Bayanan hoto, Jama'a sun yi dogon layin hawa mota bayan haramta acaba a Legas.
Bayanan hoto, Mutane da motoci na wucewa a kan titi bayan an haramta acaba a Legas.
Bayanan hoto, Dokar hana kananan ababan hawa kamar okada da keke NAPEP da ake kira Marwa a jihar Legas ta fara tasiri a kan ma'aikata da sauran mazauna jihar. Daya daga cikin titunan birnin Legas a yayin da motoci ke wucewa mutane kuma na kokarin tsallaka titin
Bayanan hoto, Jami'an 'yan sanda sun kewaye wani waje bayan zanga-zangar da wasu mutane suka yi saboda hana acaba a Legas
Bayanan hoto, 'Yan sanda na tuhumar wasu mutane a yayin da ake zanga-zanga a birnin Legas saboda haramcin aikin acaba da aka yi
Bayanan hoto, Yan sanda na magana da wasu masu zanga-zanga akan haramcin aikin acaba a Legas
Bayanan hoto, Masu zanga-zanga a Legas sun rike kwalaye da rubutu a jiki inda suke magana da 'yan sanda
Bayanan hoto, Wata mata daga cikin masu zanga-zanga ta rike kwalin da aka yi rubutu a kan haramcin acaba a Legas