Wadanne tambayoyi kuke da su kan harin da ake kai wa baki a Afirka Ta Kudu?

Afrika Ta Kudu

Asalin hoton, Getty Images

An wallafa

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani kan hare-haren da ake yawan kai wa baki mazauna Afirka Ta Kudu.

BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.