Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bututan mai sun fashe a garin Gusau
An wallafa
Mutane sun yi rububin kwasar mai bayan bututun mai ya fashe a Gusau, babban birnin jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya.
Jami'an tsaro dai sun je unguwar da lamarin ya auku kuma motocin 'yan kwana-kwana sun je kusa da wurin.