Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin Sushi ko Kimpap
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin Sushi ko Kimpap
An wallafa
A yau Ameera Shu'aib wadda aka fi sani da schnookums ta nuna mana yadda ake yin Sushi ko Kimpap.