Zaɓen Amurka: Wace ce Kamala Harris 'yartakarar Democrat?

Bayanan bidiyo, latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Zaɓen Amurka: Wace ce Kamala Harris 'yartakarar Democrat?
An wallafa

A ranar Talata ne mafi yawan masu zaɓe a Amurka za su kaɗa ƙuri'ar zaɓen shugaban ƙasa.

Daga cikin 'yantakarar akwai Kamala Harris ta jam'iyyar Democrat mai mulkin ƙasar, kuma ita ce mataimakiyar shugaban ƙasa yanzu haka.

Wannan bidiyon ya duba taƙaitaccen tarihin siyasarta.