Yadda ake gasa kifi da plantain a tukunya
Yadda ake gasa kifi da plantain a tukunya
An wallafa
Wannan shiri ne da BBC Hausa take kawo muku tsawon watan azumin Ramadan, don bai wa mutane damar gwangwaje basirarsu ta girki.
A wannan bidiyo, za ku ga yadda ake iya gasa kifi da plantain a tukunya.



