Daga Bakin Mai Ita da Adam M Adam

Daga Bakin Mai Ita da Adam M Adam
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu.

A wannan kashi na 139, mun tattauna da Adam M Adam.

Wanda ya ce akwai mutumin da ya tare shi a wani kanti ya zage shi saboda rawar da ya taka a wani fim.