Rugugin hadari da cida na sanya wa wasu nutsuwa
Rugugin hadari da cida na sanya wa wasu nutsuwa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Kun taba tunanin yadda rugugin hadari da cida ke sanya nutsuwa a zuƙatan wasu?
A wannan bidiyon, an yi duba kan yadda ƙara da sautuka daban-daban suke tasiri kan mutane.



