...Daga Bakin Mai Ita tare da Jamilu Dankuda Kabo

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Jamilu Danƙuda Kabo
...Daga Bakin Mai Ita tare da Jamilu Dankuda Kabo
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 127, mun tattauna da ɗaya daga cikin ƴan fim Jamilu Danƙuda Kabo.