Sarauniya Elizabeth II a Gabas ta Tsakiya
Sarauniya Elizabeth II a Gabas ta Tsakiya
An wallafa
Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II, basarakiyar da ta fi dadewa a kan karagar mulkin Birtaniya, ta rasu a Balmoral tana da shekaru 96.
Ta rasu ne bayan ta shafe shekaru 70 a kan mulki.
Iyalanta sun taru a fadarta da ke Scotland bayan an rika nuna damuwa game da yanayin koshin lafiyarta ranar Alhamis.
Sarauniyar Ingila ta hau kan mulki ne a 1952 kuma ta ga sauye-sauye da dama.
A tsawon zamaninta, Sarauniyar Ingila ta ziyarci nahiyoyin duniya, ciki har da kasashen Gabas ta Tsakiya.



