Lokacin da za ku gane kuna da da cutar olsa
Lokacin da za ku gane kuna da da cutar olsa
An wallafa
Mutane da dama na yin wannan tambayar a game da cutar olsa.
Cutar olsa tana neman zama ruwan dare a tsakanin mutane a Najeriya, inda likitoci ke yawan samun ƙorafe-ƙorafe kan abin da ya shafi cutar.
Wasu ma da kansu suke sayen magunguna ba tare da zuwa ganin likita ba.
To wadanne ne manyan alamun cutar? Ta yaya za ku gane kuna da ita? Idan an tabbatar kuna da ita, me ya kamata ku yi?



