Mene ne tsarin hada-hadar kuɗi ba tare da amfani da kuɗi hannu ba?

Bayanan bidiyo, Mene ne tsarin hada-hadar kuɗi ba tare da amfani da kuɗi hannu ba?
Mene ne tsarin hada-hadar kuɗi ba tare da amfani da kuɗi hannu ba?
An wallafa

Yayin da a Najeriya ake cikin lokacin sauyi daga tsofaffin takardun kuɗi na naira 1,000, da 500, da 200, masanin tattalin arziƙi Dakat Aminu Aminu Bizi ya yi ƙarin haske kan yadda ake hada-hadar kuɗi ba tare da riƙe kuɗin a hannu ba.