Ra'ayoyin mazauna Kano kan hukuncin kotun ɗaukaka ƙara

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Ra'ayoyin mazauna Kano kan hukuncin kotun ɗaukaka ƙara
An wallafa

Mazauna Kano na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu kan hukuncin kotun ɗaukaka ƙara, wadda ta ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC ne ya lashe zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar 18 ga watan Maris.

Hukuncin dai bai yi wasu daɗi ba, yayin da wasu kuma ke murna da hukuncin.

Ga ra'ayoyin wasu mazauna jihar da muka tattaro