...Daga Bakin Mai Ita tare da Fa'iza Amatullah

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallon hira da Amatullah
An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1

A wannan makon muna kawo muku filin ..Daga Bakin Mai Ita tare da Fa'iza Muhammad da aka fi sani da Amatullah a fina-finan masana'antar Kannywood.

Fa'iza dai an haife ta a jihar Jigawa inda kuma ta tashi a garin Mubi da ke Adamawa sannan kuma ta koma birnin Kano domin yin harkar fim.

Jarumar ta ce ta samu damar cika burinta na shiga sana'ar fim ne bayan ta haihu.