Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda za ku iya buga game ɗin BBC Hausa kan Gasar AFCON
Yadda za ku iya buga game ɗin BBC Hausa kan Gasar AFCON
An wallafa
Shin me kuka sani game da Gasar Cin Kofin Afrika ta Afcon?
Dangane da gasar mun haɗa muku wani sabon game da za ku iya buga wa don gwada bajintarku.
Game ɗin ya tanadi tambayoyi da za ku amsa kan gasar.
Ku ziyarci shafinmu na Instagram domin fafatawa.