Abin da ya sa barnar da sauyin yanayi ya haifar ta ja hankalin taron COP27
Abin da ya sa barnar da sauyin yanayi ya haifar ta ja hankalin taron COP27
An wallafa
A yayin da matalautan yankuna a fadin duniya suke ci gaba da fama da matsalolin da sauyin yanayi ya haifar musu, kasashen da suka cigaba da masu tasowa da ke halartar taro kan sauyin yanayi na COP27 sun amince su tattauna game da yadda za su ware kudade don taimaka wa matalautan kasashen.
Sai dai hakan yana da matukar wahala: