Daliban Kuriga 28 sun kuɓuta daga hannun 'yan bindiga - Uba sani

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Daliban Kuriga 28 sun kuɓuta daga hannun 'yan bindiga - Uba sani
An wallafa

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce dalibai 28 daga cikin daliban makarantar Kuriga fiye da 280 da 'yan bindiga suka sace sun kbuta daga hannun maharan.

Gwamnan ya kuma ce samar da ƴan sandan jihohi ne zai magance matsalar tsaro da jihar ke fuskanta