Yadda ƙarancin abinci ya tsananta a Zirin Gaza

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Yadda ƙarancin abinci ya tsananta a Zirin Gaza
An wallafa

Mazauna Zirin Gaza na cikin matsanancin yanayi na ƙarancin abinci da ruwan sha sakamakon hijira da mazauna arewaci suka yi zuwa kudanci.

Mutanen sun bi umarnin da dakarun Isra'ila suka ba su ne, yayind a suke shirin fara kai hare-hare ta ƙasa a kan birnin.

A wannan bidiyon, wakilin BBC ya ga yadda mutane ke yin dogon layi don karɓar burodi.