Daga Bakin Mai Ita tare da Auwal Isa West

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Auwal Isa West
Daga Bakin Mai Ita tare da Auwal Isa West
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 120, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Auwal Isa West, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.