Ranar Ba-haya ta Duniya: Muhimmancin ba-haya da rawar da yake takawa wurin taimaka wa duniya

An wallafa

Tun daga samar da lantarki a gidajenmu zuwa samar da taki ga gonakinmu, shin ba-bahayan mu zai iya amsa wasu daga cikin manyan tambayoyi kan matsalolinmu?

Shin ba-haya zai iya ceto duniyarmu? Za ku iya samun ƙarin bayani kan ranar Ba-haya Ta Duniya ta bana wadda rana ce da ke wayar da kai kan cewa akwai mutum biliyan 3.6 a duniya da ba su rayuwa cikin tsafta.