'Zan inganta rayuwar matasa idan na zama gwamnan Gombe'

Bayanan bidiyo, 'Zan inganta rayuwar matasa idan na zama gwamnan Gombe'
'Zan inganta rayuwar matasa idan na zama gwamnan Gombe'
An wallafa

Dan takarar kujerar gwamna a jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari a jihar Gombe, Honourable Hamisu Ahmed Mai Lantarki, ya ce idan ‘yan jihar Gombe suka ba shi dama to zai mayar da hankali ne a fannin inganta rayuwar matasa.

Ya ce zai fi mayar da hankali kan ilimi da harkokin wasa musamman kwallon kafa.

Za mu bai wa matsa damar zuwa karatu duk inda ake yinsa a fadin duniya ba tare da banbanta dan mai arziki da talaka ba domin mu ma ‘ya’yan talakawa ne ai.