Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake tsiren naman kaza da kunun kwakwa

Bayanan bidiyo, Latsa wannan alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake tsiren naman kaza da kunun kwakwa
An wallafa

Rukayya Ahmed ce za ta yi bayani kan yadda ake yin tsiren naman kaza da ake kira chicken kebab.

Rukayya ta ce idan masu kallo su ka bi irin hadin da za ta nuna a wannan bidiyo ta zai iya zama bi-ta-zai-zai ga mazaje.