...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Tugge ta Amaryar Tiktok
An wallafa
A wannan makon filin namu na ..Daga Bakin Mai Ita yana kawo muku tattaunawa da fitacciyar jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood Hafsat Tugge wadda tauraruwa ce a fim mai dogon zango na Amaryar Tiktok.







