Sahihan bidiyon harin da Hamas ta ƙaddamar kan Isra'ila
Sahihan bidiyon harin da Hamas ta ƙaddamar kan Isra'ila
An wallafa
Yayin da ake ci gaba da musayar wuta tsakanin Isra'ila da mayaƙan Hamas, BBC ta yi nazari kan wasu bidiyoyin da aka ɗauka domin gano yadda mayaƙan na Falasɗinawa suka ƙaddamar da harin na ba-zata.