Daga Bakin Mai Ita tare da Ali Baba Yakasai

Daga Bakin Mai Ita tare da Ali Baba Yakasai
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 111, mun tattauna da makidin waƙoƙin fina-finan Hausa, Ali Baba Yakasai.