Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Daga Bakin Mai Ita tare Maimuna Wata Yarinya
Daga Bakin Mai Ita tare Maimuna Wata Yarinya
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 110, mun tattauna da fitacciyar tauraruwa a masana'antar Kannywood Maimuna Mohammed wadda aka fi sani Maimuna Wata Yarinya.
Ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Wasu Daga Bakin Mai Ita da suka gabata:
- Daga Bakin Mai Ita tare da Junaidiya ta Gidan Badamasi