Matakan tantance jaririn watan Ramadan

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon
Matakan tantance jaririn watan Ramadan
An wallafa

A wannan bidiyon, Simwal Usman Jibrin, Mamba a kwamitin ganin wata na majalisar koli kan harkar addinin msulunci a Najeriya ya yi bayani kan yadda wata ke kamawa a kimiyyance.

Ya kuma yi bayani kan matakan da ake bi wajen tantance jaririn watan Ramadan.