Yadda ake wainar gero da miyar taushe
Yadda ake wainar gero da miyar taushe
An wallafa
A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Zainab wadda aka fi sani da Cook with Zee ta koya mana yadda ake yin wainar gero da miyar taushe.