Zan so na ci gaba da sarautar dambe - Mai Takwasara

An wallafa

Ranar Lahadi 16 ga watan Oktoba za a buga wasan karshe a damben gargajiya na sarauka a 2022.

Za a buga wasan tsakanin Mai Takwasara da Ali Kanin Bello a gidan wasa da ke Ado Bayero Square.

Ga hira da Mustapha Mai Takwasara kan damben da zai yi da Ali Kanin Bello.

Dogo Mai Takwasara
Bayanan bidiyo, Zan so ci gaba da sarautar dambe - Mai Takwasara