Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Amal Umar
...Daga Bakin Mai Ita tare da Amal Umar
An wallafa
A wannan makon cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Amal Umar wadda fitacciyar jaruma ce a masa'antar Kannywood da ma Hollywood.