Ziyarar Sarauniya ELizabeth a gabashin Asiya

An wallafa

A jerin rahotannin da BBC ke kawo muku na waiwaye kan rayuwar Saruniya Elizabeth ta Birtaniya, wannan bidiyon na ɗauke da bayanin ziyarar da ta taɓa kai wa yankin Gabashin Asiya.

Sarauniyar ta rasu ne ranar Alhamis 8 ga watan Satumban 2022.