Amfanin yalo ga lafiyar jikin ɗan'adam
Amfanin yalo ga lafiyar jikin ɗan'adam
An wallafa
Galibin mutane na cin Yalo ne kawai don nishadi ko kashe yunwa ba tare da fahimtar irin dimbin amfanin da yake da shi a jikinsu ba.
Sai dai masana sun ce yalo na ɗauke da wasu sinadaran da ke daidaita nauyin jikin ɗan Adam.
Dakta Jawahira Muhammad ta yi mana ƙarin haske dangane da amfanin yalo ga lafiyar ɗan Adam.



