'Abubuwan da zan yi wa jihar Kano idan na ci zaben gwamna'

'Abubuwan da zan yi wa jihar Kano idan na ci zaben gwamna'
An wallafa

Dan takarar gwamnan Jihar Kano a jam'iyyar APC ya ce babar manufarsa ta tsayawa takara ita ce don ya ƙara inganta tsaro a fadin jihar.

A hirarsa da BBC Hausa, ya jaddada cewa tsaro ne kawai zai ba da damar a inganta harkar ilimi da noma da kasuwanci da ma fannin lafiya.

Ku latsa bidiyon don kallon cikakkiyar hirar