'Abubuwan da zan yi wa jihar Kano idan na ci zaben gwamna'

Bayanan bidiyo, Abubuwan da zan yi wa jihar Kano idan na ci zaben gwamna - Gawuna
'Abubuwan da zan yi wa jihar Kano idan na ci zaben gwamna'
An wallafa

Dan takarar gwamnan Jihar Kano a jam'iyyar APC ya ce babar manufarsa ta tsayawa takara ita ce don ya ƙara inganta tsaro a fadin jihar.

A hirarsa da BBC Hausa, ya jaddada cewa tsaro ne kawai zai ba da damar a inganta harkar ilimi da noma da kasuwanci da ma fannin lafiya.

Ku latsa bidiyon don kallon cikakkiyar hirar