Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-girken Ramadan 2024: yadda ake yi faten wanke da kifi
Girke-girken Ramadan 2024: yadda ake yi faten wanke da kifi
An wallafa
Maryam Buhari wadda aka fi sani da Fabulous Nosh za ta nuna mana yadda ake dafa faten wake da kifi wanda ke bunƙasa lafiyar ɗan'adam.