...Daga Bakin Mai Ita tare da Hauwa 'yar Fulani

...Daga Bakin Mai Ita tare da Hauwa 'yar Fulani
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 123, mun tattauna da fitacciyar mawakiya, Hauwa Usman Kawuwa wadda aka fi sani da Hauwa 'yar Fulani.