Girke-Girken Ramadan: Yadda ake kunun kwastad da ƴaƴan itace

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton sama domin kallon yadda ake kunun kwastad da ƴaƴan itace
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake kunun kwastad da ƴaƴan itace
An wallafa

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyon za ku kalli yadda ake yin kunun kwastad da haɗin ƴaƴan itace wanda mai azumi zai yi matuƙar jin daɗinsa.

Maimuna Bello Sulaiman Bichi ita ce wadda BBC ta tattauna da ita kan yadda ake wannan kunu mai daɗin gaske wanda 'ba a bai wa yaro mai ƙiwa.'