Daga Bakin Mai Ita tare da Shu'aibu Kumurci

Daga Bakin Mai Ita tare da Shu'aibu Kumurci
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan masana'antar fim ta Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 113, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Shu'aibu Lawan Ahmad wanda aka fi sani da Kumurci.