Dangantakar Sarauniya Elizabeth II da Afirka

Dangantakar Sarauniya Elizabeth II da Afirka
An wallafa

A ranar 8 ga watan Satumban 2022 ne Fadar Buckigham ta sanar da rasuwar Sarauniya Izabel ta Ingila.

A cikin jerin rahotannin da BBC ke fitarwa don waiwaye kan rayuwarta, wannan bidiyo ya yi duba ne a kan ziyarar da ta kai wasu ƙsashen Afirka tun zamanin da take Gimbiya.