...Daga Bakin Mai Ita tare da Karima ta Izzar So

...Daga Bakin Mai Ita tare da Karima ta Izzar So
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 117, mun tattauna da tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Yobe, wadda aka fi sani Karima a Izzar So inda ta amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarta.