Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda take kayawa a kasuwar 'yan wasan ƙwallon ƙafa ta duniya
An wallafa
Yayin da ake tunkarar kakar saye da sayar da 'yan wasa ta nahiyar Turai, tuni manyan ungiyoyi sun fara cefanen 'yan wasa.
Manyan 'yan wasa irin su Messi da Benzema tuni suka koma wasu ungiyoyin da ke wajen Turai.
Ko wanne hali ake ciki yanzu game da cinikin 'yan wasan?