Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake markaɗe ayaba da abarba domin sha

Bayanan bidiyo, Latsa wannan alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake markaɗe ayaba da abarba domin sha
An wallafa

A yau Maryam Abubakar A.A za ta nuna mana yadda ake hada markadadden kayan marmari da ake kira da Smoothie a Turance.

Kuma ta hada mana ayaba da abarba da dabino da kuma madara kamar yadda kuke gani a wannan bidiyo.