Burin ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam'iyyar PDP Muhammad Jibril Barde

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon hirar
Burin ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam'iyyar PDP Muhammad Jibril Barde
An wallafa

A jerin hirarrakin da BBC Hausa ke yi da 'yan takarar gwamnonin jihohin Najeriya, a yau muna tafe ne da hira da ɗan takarar gwamnan jihar Gombe na jam'iyyar PDP.

Alhaji Muhammad Jibril Barde ya bayyana abubuwan da yake burin aiwatar idan har ya yi nasara a zaben da za a yi a watan Maris ɗin 2023.