Dangantakar Sarauniya Elizabeth II da kasashen Turai
Dangantakar Sarauniya Elizabeth II da kasashen Turai
An wallafa
Sarauniyar Ingila, Elizabeth II, wadda ta mutu ranar Alhamis tana da shekara 96, tana da kyakkyawar dangataka da kasashen Turai.
Sarauniya Elizabeth II ta hau kan mulki ne shekara bakwai bayan Yakin Duniya na II.
A tsawon mulkinta na shekara 70, Sarauniyar ta yi tafiye-tafiye zuwa kasashen Turai.



