Saƙon wata mai ciwon sikila ga al'umma

Saƙon wata mai ciwon sikila ga al'umma
An wallafa

Shamsiyya Barau Ahmed wata mai ɗauke da ciwon sikila ce a Najeriya, ta ce tana da saƙo mai muhimmanci ga al'umma game da cutar.