Saƙon wata mai ciwon sikila ga al'umma

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Saƙon wata mai ciwon sikila ga al'umma
An wallafa

Shamsiyya Barau Ahmed wata mai ɗauke da ciwon sikila ce a Najeriya, ta ce tana da saƙo mai muhimmanci ga al'umma game da cutar.

Shamsiyya Barau

Asalin hoton, Shamsiyya Barau

Bayanan hoto, Shamsiyya Barau